673 B
673 B
Muhimmin Bayani:
Mala'ikan Yahweh ya cigaba da magana da Yoshuwa.
abokanka da suke zaune gabanka
AT: "sauran firistocin da ke tare da kai"
bawana, mai suna Reshe
Ya kamata a fassara taken "Reshe" kamar reshen itace. Yana nufin bawan Yahweh zai zo daga wurin Yahweh kamar yadda reshe yake fitowa daga itace.
ido bakwai
Wato, bangarori bakwai
yi rubutu
"sassaka"
rubutu
kalmomin da akan rubuta a kan wani abu ko ake sassakawa a kan wani abu
wannan furcin Yahweh Mai Runduna ne
Akan fassara wannan furcin zuwa "Yahweh ya fada" a UDB. Za ka iya fassara wannan bayanin a hanyar da ta fi dacewa a yarenka. An mori wannan furcin sau da yawa a Zakariya.