ha_tn/zec/01/20.md

577 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci da bayyana wa Zakariya wahayinsa.

makera

Masu wannan aikin suna kera abubuwa daga karfe. Ana misali da su wajen nuni da takuban mayaka.

kahonnin da suka warwatsa Yahuza

Duba bayani a 1:18.

babu mutumin da zai daga kansa

Wannan furcin yana bayyana wani wanda yake ya tsorata kwarai, ba zai iya kallon abin da ke tsorata shi ba. A.T: "babu mutumin da zai sami karfin hali"

kore su

"kori wadannan al'ummai"

su karya kahonnin

"su yi nasara kan mayakan"

daga wani kaho

Wannan yana nufin busa kaho don ba da umurni ga mayaka.