ha_tn/zec/01/18.md

309 B

Muhimmin Bayani:

Zakariya ya ci gaba da bayyana wahayinsa.

Da na daga idanuna

Wannan furcin yana nufin juya kanka don kallon sama.

kahonnin da suka warwatsa Yahuza

Wadannan kahonnin suna wakiltar mayakan da suka kawo hari kan jama'ar Isra'ila. AT: "Wadannan kahonnin suna wakiltar al'ummai" (UDB).