837 B
837 B
na komo Yerusalem da juyayi
Komowa Yerusalem yana nufin sake kula da jama'ar Isra'ila, kamar komowar sarki don ya fid da jama'arsa daga masifa.
Za a gina gidana a cikinta
AT: "Za a gina haikalina a cikin Yerusalem"
wannan shi ne abin da Yahweh Mai Runduna ya fada
Akan fassara wannan furcin zuwa "Yahweh ya ce" a UDB. Za ka iya fassara wannan bayanin a hanyar da ta fi dacewa a yarenka. An mori wannan furci sau da yawa a Zakariya.
za a auna Yerusalemda ma'auni
AT: "Za a yi nazarin awon Yerusalem kamin a sake gina ta"
wadata za ta sake bunkasa a biranena
Yahweh yana maganar abubuwan alherin da zai yi wa jama'ar Yerusalem kamar ruwa da zai iya cika biranen har ya malalo ta ganuwar. AT: "Biranen Isra'ila za su sake samun wadata"
Yahweh zai kuma ta'azantar da Sihiyona
AT: "Yahweh zai karfafa jama'ar Isra'ila"