ha_tn/zec/01/14.md

205 B

Ina fushi kwarai da al'umman nan suke zaman lafiya

AT: "Ina fushi kwarai da al'ummai da suke jin dadin zaman lafiya da tsaro".

na yi dan fushi

AT: "na yi dan fushi ne kawai da mutanen Yahuda" (UDB)