ha_tn/zec/01/12.md

242 B

sun sha zaba

Ma'ana tana iya zama: 1) "kana fushi da" (UDB), ko 2) "an ci mutunci"

magana da ni, da magana ta alheri, ta ta'azantarwa

Wadannan maganganun suna bayyana kalmomin da suke na alheri da ta'azantarwa. AT: "ta'azantar da ni".