ha_tn/zec/01/07.md

534 B

A rana ta ashirin da hudu ga watan goma sha daya, wato watan Shebat

Shebat ne watan goma sha daya a kalandar Ibraniyawa. Rana ta ashirin da hudu tana kusa da tsakiyar watan Febuari a kalandar Turawa. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]])

maganar Yahweh ta zo

"Yahweh ya fadi maganarsa". Duba yadda ka fassara wannan a 1:1.

itatuwan ci-zaki

wani irin karamin itace ne mai furenni masu kyaun launi (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)