ha_tn/tit/03/15.md

435 B

Muhimmin Bayani:

Bulus ya ƙarasa wasiƙar sa zuwa ga Titus.

Duk waɗanda

"Duk mutanen"

masu ƙaunar mu a cikin bangaskiya

Ma'ana mai yiwuwa AT: 1) "masu bi waɗanda suke ƙaunar mu" ko 2) "masubi da ke ƙaunar mu domin bangaskiyar mu ɗaya ne."

Alheri ta kasance tare da dukkan ku

Wannan gaisuwa ce da masubi sun saba yi. AT: "Bari Alherin Allah ta kasance a gare ku" ko "Ina roƙo cewa Allah ya yi muku dukkan Alheri"