345 B
345 B
Sa'adda na aiki
"bayan da na aiki"
Artimas ... Tikikus ... Zinas
Waɗannan sunayen maza ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
yi hanzari ka zo
"zo da sauri"
kasancewa a lokacin bazara
"tsaya a loƙacin bazara"
Kayi komen da za ka iya yi ka aiko
"Kada kayi jinkirin aiko"
da Afolos
"ka kuma aiko Afolos"