ha_tn/tit/03/09.md

641 B

Amma ka guji

"don haka ka guje" ko "Saboda haka, guji"

muhawara na wofi

"gardama game da al'amura marasa amfani"

lissafin asali

Wannan ita ce nazari a kan dangantakan dangin iyali.

husuma

gardama ko faɗa

shari'a

"shari'ar Musa"

Ƙi duk wani

"Guje wa kowane mai"

bayan ka tsauta masa sau ɗaya ko biyu

"Bayan ka tsauta wa mutumin sau ɗaya ko biyu"

irin wannan mutumin

"mutum kamar wannan"

ya kauce daga hanyar gaskiya

Bulus ya yi maganar wani wanda ya yi kuskure kamar ya bar hanyar da dã yake tafiya a kai. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ya kayar da kansa

"kawo shari'a a kansa"