ha_tn/tit/03/06.md

678 B

ya zubo mana Ruhu Mai Tsarki a wadace

waɗanda suka rubuta Sabon Alkawari sun saba maganar Ruhu Mai Tsarki kamar ruwa-ruwa ne da Allah zai iya zuba wa dayawa. AT: "ba mu Ruhu Mai Tsarki a yalwace" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ta wurin Yesu Almasihu mai cetonmu

"sa'adda Yesu ya cece mu"

tundashike and daidaita

AT: "dashike Allah ya maishemu marasa zunubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

za mu zama magada a cikin tabbacin begen rai madawwami

An yi maganar mutane waɗanda Allah ya yi musu alkawarensa kamar za su gaji mallaka da dukiya daga wani daga cikin iyali. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)