ha_tn/tit/03/04.md

540 B

A sa'adda alherin Allah mai ceton mu da ƙaunarsa ga 'yan Adam ta bayyana

Bulus ya yi maganar alherin Allah da ƙaunar sa kamar su mutane ne da sun zo wurin mu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

sabili da jinƙan sa

"domin ya yi mana jinƙai"

wankewar sabuwar haihuwa

Mai yiwuwa Bulus yana maganar yafewar Allah ga masu zunubi kamar yana wanke su ne a jiki. Ya kuma yi magana game da masu zunubi waɗanda sun yi na'am da Allah kamar an sãke haihuwarsu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)