388 B
388 B
yi gyara da dukkan iko
Wannan magana ana iya sa ta a bayyane. AT: "da dukan iko ka yi wa waɗannan mutanen da basu aikata waɗannan abubuwan, gyara" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Kada wani
"Kada ka bar wani"
raina ka
Wannan maganar ana iya sa ta a bayyane. AT: "ƙin jin maganar ka" ko "ƙin ba ka girma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)