ha_tn/tit/02/14.md

437 B

bada kansa domin mu

Wannan na nufin Yesu ya mutu da son ransa. AT: "ya bada kansa don ya mutu donmin mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

domin ya fanshe mu daga rashin kiyaye doka

Bulus ya yi maganar Yesu kamar yana kuɓutar da bayi daga mugun ubangijinsu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

mutane na musamman

rukunan mutane da ke daraja a wurinsa.

da marmarin

"su na da marmari sosai"