ha_tn/tit/02/09.md

565 B

iyayengijinsu

"nasu iyayengijin"

cikin kowane abu

"cikin kowane yanayi" ko "koyaushe"

faranta masu rai

"sa iyayengijinsu farin ciki" ko "gamsar da iyayengijinsu"

nuna dukan bangaskiya mai kyau

"nuna cewa sun cancanci iyayengijinsu su dogara a gare su"

ta kowace hanya

"cikin kowanne abin da suke yi"

za su iya kawo yabo ga koyarwar Allah Mai Cetonmu

"su iya sa koyarwa game da Allah Mai Cetonmu ta jawo hankali" ko "su sa mutane su fahimci cewa koyarwa game da Allah Mai Cetonmu na da kyau"

Allah Mai Cetonmu

"Allahn mu wanda ya cece mu"