ha_tn/tit/02/06.md

564 B

A haka kuma

ya kamata Titus ya karfafa samarin kamar yanda ya kamata ya karfafa tsofaffin mutane.

mika kanka kamar

"nuna kanka ka zama"

gurbi na nagargarun ayuka

"gurbi wanda ke yin abin da ke daidai da kuma abubuwan da sun dace"

domin duk wadda ke hamayya da kai ya ji kunya

Wannan na nuna hoton yanayin da wani ya yi hamayya da Titus sai kuma ya kai ga kunya don ya yi haka. AT: "domin in wani ya yi hamayya da kai, zai iya jin kunya" ko "domin in mutane sun yi hamayya da kai, za su iya jin kunya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)