ha_tn/tit/02/03.md

906 B

Koyar da tsofaffin mataye kamar haka

"haka kuma, ka koyar da tsofaffin mataye" ko "ka kuma koyar da tsofaffin mataye"

masu ɓatanci

Wannan kalma na nufin mutane masu faɗin abubuwa marasa kyau game da wasu mutane ko gakiya ne ko ba gakiya ba.

ko zama bayi ga yawan barasa

Ana magana game da mutumin da bai iya sarrafa kansa ba, na kuma shan barasa sosai sai kace mutumin bawa ne ga barasa. AT: "kuma kada a sha barasa sosai" ko " ba kuma shagala ga barasa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

don kada a zargi maganar Allah

"magana" a nan na nufin "saƙo" wanda ya na kuma nufin Allah da kansa. AT: "don kada wani ya zargi maganar Allah" ko "don kada wani ya zargi Allah ta wurin faɗin munanan abubuwa game da saƙonsa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])