ha_tn/tit/02/01.md

1.0 KiB

Mahaɗin Zance:

Bulus ya ci gaba da ba wa Titus dalilan yin wa'azin maganar Allah, ya kuma bayyana yanda tsofaffin mazaje, da tsofaffin mataye, samari, da bayi ko kuwa barori za su yi rayuwa kamar masu bi.

Amma kai, ka faɗi abin da yayi daidai

Bulus na nufin abin da ke da bambanci. AT: "Amma kai, Titus, cikin saɓani da masu koyarwar ƙaryar, ka tabbata ka faɗi abubuwan da ke daidai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

da amintaccen umurni

"da sahihiyar koyarwa" ko "da koyarwar da ke daidai"

zama marasa zafin zuciya

"zama natsattsu" ko "zama masu kamun kai"

zama masu ... hankali

" ... sarrafa sha'awarsu"

sahihiyar bangaskiya, cikin ƙauna, da jimiri

A nan kalman nan "sahihiya" na nufin zama da ƙarfi kuma babu shakka. Ana iya bayyana "bangaskiya" "ƙauna," da kuma "jimiri" cikin aikatau. AT: "kuma dole ne su gaskata koyarwar gaskiya game da Allah da ƙarfi, su ƙaunaci wasu da gaske, su kuma ci gaba the bautar Allah ko a lokacin da abubuwa sun yi wuya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)