647 B
647 B
Ga waɗanda suke da tsarki, komai mai tsarki ne
"In mutane suna da tsarki a cikinsu, kowane abin da suka yi zai zama da tsarki"
Ga waɗanda suke da tsarki
"Ga waɗanda ke karɓaɓɓu a wurin Allah"
Ga waɗanda suke marasa tsarki da rashin bangaskiya, ba abin da ke da tsarki
Bulus ya yi magana game da masu zunubi sai ka ce suna da datti a jikinsu. AT: "In mutane na da ƙazantatciyar hali kuma ba su gaskata ba, ba za su iya yin wani abu mai tsarki ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
sun musance shi ta wurin ayyukansu
"Yanda suke rayuwa ya nuna cewa ba su san shi ba"
Abin ƙyama ne su
"Su abin ƙyama ne"