ha_tn/tit/01/12.md

952 B

Ɗaya daga cikin annabawansu

"Annabi daga Karita" ko "dan Karita wanda su kan su suna ɗauka a matsayin annabi"

Karitawa maƙaryata ne a koyaushe

"Karitawa suna ƙarya a kowace lokaci." Wannan zuguiguitawa ne da ke nufin cewa yawancin Karitawa suna ƙarya sosai. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

miyagun dabbobi

Wannan na kwatanta Karitawa da mugun naman daji. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Saboda haka ka yi masu gyara da kyau

"Lallai ne ka yi amfani da harshen da Karitawa za su fahimta sa'anda ka ke yi musu gyara"

don su kafu cikin bangaskiya

"don su sami bangaskiya mai lafiya" ko "don bangaskiyar su ta zama gaskiya"

tatsuniyoyin Yahudawa

Wannan na nufin koyarwar karya na Yahudawa.

juya wa gaskiyar baya

Bulus ya yi magana game da gaskiyar kamar wani abu ne da wani ke iya juya mata baya ko kuwa kauce mata. AT: "ƙi gaskiyar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)