ha_tn/tit/01/08.md

517 B

Maimakon haka

Bulus na canzan maganarsa daga abin da bai kamata dattijo ya zama ba zuwa abin da ya kamata dattijo ya zama.

abokin abin da ke da kyau

"mutum wanda ke ƙaunar abin da ke da kyau"

rike da karfi sosai

Bulus ya yi magana game da duƙufa a cikin bangaskiyar masu bi kamar kãmun bangaskiya da hannu ne. AT: "duƙufa ga" ko "sani da kyau" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

koyarwa mai kyau

Dole ne ya koyar da abin da ke gaskiya game da Allah da kuma wasu al'amuran ruhaniya.