547 B
547 B
don bangaskiyar
a ƙarfafa bangaskiyar
da ta yadda da allahntaka
"ta yi daidai don girmama Allah"
kafin dukan loƙatan zamanai
"kafin loƙaci ta fara"
A daidai loƙacin
"A loƙacin da ya kamata"
ya bayyana maganarsa
Bulus ya yi magana game da maganar Allah kamar wani abu ne da za a iya nuna wa mutane su gani. AT: "Ya sa ni in fahimci saƙonsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
ya danƙa mani shelar
"ya danƙa mani in kawo" ko "ya ba ni hakin yin wa'azi"
Allah mai ceton mu
"Allah, wanda ya cece mu"