ha_tn/sng/05/16.md

278 B

Muhimmin Bayani:

Matar ta ci gaba da bayani a kan kaunataccenta.

Bakinsa ya na da zakin gaske.

Matar ta na anfani da wannan domin ta nuna yadda sumbar sa ke da daɗi na ƙaunataccenta ko kalmoninsa masu daɗi daya faɗa.(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)