ha_tn/sng/05/15.md

222 B

Muhimmin Bayani:

Matar ta ci gaba da bayani a kan kaunataccenta.

fitowarsa kamar Lebanon

"ya na kama da Lebanon." Lebanon ƙasa ce mai kyau da tuddai da kuma itatuwa.(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)