ha_tn/sng/05/14.md

456 B

Muhimmin Bayani:

Matar ta ci gaba da bayyana kaunatacenta.

Hannayensa kamar zinariyar da a ka yi wa dajiya da lu'ulu'ai

"hannanyensa kamar zinariyar da aka yi wa dajiya da lu'ulu'ai" Matar da yi anfani da wannan hoton ne domin ta ce hannayensa suna da kyau da kuma armashi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

saffayar

safayar wani dutse ne mai haske da daraja.Irin wannan saffayar wataƙila ruwan kwoi ne ko kuma ruwan zinariya.