ha_tn/sng/05/13.md

400 B

Muhimmin Bayani:

Matar ta ci gaba da yin bayani a kan kaunataccenta.

Kumatunsa...kayan ƙanshi

Wannan yana baiyana yadda kumatunsa suke kamar kayan ƙanshi domin yadda suke bada ƙanshin su.(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Leɓunansa lili ne

Matar ta kwatatanta lebunansa da lili saboda su na da kyau da ƙanshi mai daɗi.(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)