241 B
241 B
Muhimmin Bayani:
Matar ta cigaba da bayyana kaunataccenta.
a bakin ƙorama
Matar ta na anfani ne da misalin ta na fadar cewa idanun kaunataccenta su na kamar danshi a bakin ƙorama. (Dduba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)