ha_tn/sng/05/06.md

304 B

Muhimmin Bayani:

matar ta cigaba da yin bayani a kan mafarkinta

zuciyata ta nutsa; Na zama mai yanke ƙauna

"zuciyata ta bar ni,lokacin da yayi magana." AT:"lokacinda ya yi magana na ji kamar na mutu." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])