ha_tn/sng/05/05.md

346 B

Na tashi in bude kofa saboda kaunataccena

Ma'anar na iya zama kamar haka 1) matar ta fita daga gadonta domin ta kawo kaunataccenta cikin gida ko 2)" Na shirya kaina domin yin juma'i da ƙaunataccena." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

hannuwana...yatsuna

Kalmomin nan "hannuwa" da kuma "yatsu" na iya nufin al'aurar mace.