fassarar yana iya zama kamar haka 1) ƙaunataccen ya miƙa hannunsa ta ramin kofar domin ya bude kofar ko 2) wannan yana bayayana fara juma'i.Anan "hannu" yana iya zama a kwatankwacin azzakarin namiji.