ha_tn/sng/05/01.md

535 B

Muhimmin Bayani:

Duba: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]]

Na shigo cikin lambuna

Mutumin yana kawatanta matar da lambu.A daren ranar auren su,mutumin ya sami zarafin jin daɗin matar.Saboda haka ya kwatanta wannan da shiga lambu.(Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-euphemism]])

'yar'uwata

Mutumin ya kira matar 'yar'uwarsa domin yana ƙaunarta kwarai kamar yadda ya ƙaunaci 'yar'uwarsa.AT: "wanda nake ƙaunarta."