ha_tn/sng/04/15.md

233 B

Muhimmin Bayani:

Kaunataccen ya ci gaba da yabon matar.

Ke maɓulɓular lambu ce

"Ke maɓulɓular lambu ce." ƙaunataccen ya kwatanta gamsuwarsa da maɓulɓular ruwa mai Kyau.(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)