ha_tn/sng/04/12.md

606 B

Muhimmin Bayani:

ƙaunataccen ya ci gaba da yabon matar

lambun da aka kulle

"lambu ne wanda aka kulle."ƙaunataccen ya kwatatanta matar da lanbun da aka kulle domin ita ta sa ce kadai kuma shi kadi ne zai ji daɗinta.Ya na kuma iya cewa ita budurwa ce da ba ta san namiji ba.( Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-euphemism]])

Rassanki...rukunin itatuwa masu bada 'ya'ya na musamman.

ƙaunataccen ya kwatanta yadda matar ta ke da muhimmanci ta wurin kwatantata da lanbu mai abubuwan ban mamaki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)