281 B
281 B
Muhimmin Bayani:
ƙaunataccen ya ci gaba da yabon matar
zuma da madara suna ƙarƙashin harshenki
ƙaunataccen yana tunanin sumbar matar ya na kamar zakin zuma da madara; ko,tana maganar da ke da daɗi kamar madara da zuma.(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)