575 B
575 B
Muhimmin Bayani:
Kaunataccen ya ci gaba da magana da matar
ki tawo...kogon damisoshi
ƙaunataccen yana so amaryar sa ta taho da shi su gujewa wurin da ke da hatsari.Wannan misali ne ba su akan tuddai ko koguna.(Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])
Amana
sunan wata tudu ce kusa da Damaskus (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Senir
sunan tudu ne kusa da Amana da Harmon.Wasu mutane suna tunanin wannan yana nufin tudun Hermon.( Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)