ha_tn/sng/04/06.md

375 B

Muhimmin Bayani:

ƙaunataccen ya ci gaba da yabon matar

zan je dutsen mur da tudun kayan ƙanshi

ƙaunataccen ya na nuna marmarinsa na jin daɗin nonuwanta ta wurin kwatanta su da tuddai ko duwatsun da shi yake so.Nonnanta suna a zagaye sun kuma tsaya kamar tuddai da duwatsu.Su na ƙanshi kamar mur da kayan ƙanshi (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)