ha_tn/sng/04/04.md

377 B

Muhimmin Bayani:

Kaunataccen ya ci gaba da yabon matar

gina da jerin duwatsu

Mata suna da sarkan wuya wanda yake rufe wuyan su duka wanda aka yi masa ado na jeri.ƙaunataccen ya kwatanta wannan jerin adon da jerin duwatsu na hasumiya.AT: "wanda ke da jerin duwatsu." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])