ha_tn/sng/04/02.md

474 B

Hakoranki kamar kazganyar da a ka yi wa sabon aski

Bayan an yi wa kazganya aski,ana kuma wanke fatar su na zama fari fat.Wannan furcin yana kwatanta farin haƙorin matar da kuma farin fatar kazganyar bayan an aske gashin ta.(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

fitowa daga wurin yi mata wanka

yana nufin kazganyar ta na fitowa daga cikin ruwa.AT: "fitowa daga cikin ruwa bayan mutane sun yi mata wanka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)