288 B
288 B
Duba
Kalman nan "duba" ya na ƙara jaddadawa ne ga abinda ke biye.AT:"kwarai"
idanunki suna kamar kurciya
Kurciya alama ce ta tsabta,rashin aibu,hankali da kuma kauna.AT:idanunki su na a natse su na kuma sheƙi kamar idanun kurciya.(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)