ha_tn/sng/01/12.md

691 B

kwance a kan shimfida

"ya zauna a teburin sa"

ba da kanshin turare

"ya ba da kanshin sa mai dadi"

nard

mai ne wanda mutane su ke samu daga nard mai tsada ko mur(tsiro ne da ke da ruwan foda kaɗan ko farin fure)yana kuma sa fatar jiki ta yi laushi ya kuma ba da kanshi mai daɗi

kaunataccena a gareni kamar

" a gareni,kaunataccena yana kamar"

ya kwana ya na kwance a tsakanin nonnana

"ya na kwance a tsakanin nonnana dukkan tsawon dare."Mata sukan safa mur mai tsada kaɗan tsakanin nonnansu domin ci gaba da bada kanshi mai dadi.(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

furen henna

fure daga karamin itacen da ke a hamada da ake afani da shi domin yin turare