364 B
364 B
Muhimmin Bayani:
Kaunataccen matar ya ci gaba da magana
kaunatacciyata
"wanda nake ƙauna"
goɗiya a cikin dawakin karusar fir'auna
an kwatanta kaunatacciyar matar da kyawawan dawaki mata.(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)
Karusar fir'auna da dawakinsa
"dawakan fir'auna da ke jan karusar"
kayan ado na zinariya
"da taɓin azurfa"