ha_tn/sng/01/05.md

854 B

Ni baƙa ce amma abun so

" fata ta baƙi ne, amma ni kyaykyawa ce"

baƙaƙe kamar rumfar kedar

makiyaya na yaren kedar su na anfani da baƙin gashin akuya domin gina gidajensu.matar ta na kwatatanta fatar ta da wadan nan rufunan.(duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

kyawawa kamar labulen suleman

ta na kwatanta fatar ta da kyawawan labulen da suleman ya shirye domin fadar sa ko kuma haikali.(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

rana ta gasa ni

"gasashe"

yayan mahaifiyata maza

"ƴan'uwa na maza daga matar babana".waɗannan yan'uwan maza watakila su na da uwa ɗaya amma ubansu kowa da nasa.

mai tsaron garkar

" mutmin da ya tsare garkarku nan"

amma ban iya tare garka ta ba

Matar ta na kwatanta kanta da garkar.AT:"amma ban iya na kula da kaina ba."(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)