ha_tn/sng/01/01.md

1.0 KiB

Muhimmin Bayani:

Duba [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]]

Muhimmin Bayani:

sashi na farko na littafin ya fara ne a 1:2

waƙar waƙoƙi

"waƙa mafi kyau" ko "waƙa mafi dacewa"

wanne ne na suleman

"wanda ya ke game da suleman" ko " wanda suleman ya ƙaga"

mai na shafewar ka

" mai wanda ka sa a jikin ka"

kasance da ƙamshi mai gamsarwa

"ƙamshi mai dadi

sunan ka kamar turare mai kwararowa

matar ta ga ne masoyin ta na da suna mai kyau.AT:"sunan ka na da kyau kamar ƙamshin mai wanda ke kwararowa waje".(Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] and rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

dauke ni da kai

" ka kawo ni tare da kai". Kalman nan "kai" ya na nufin shi masoyin ta.

za mu gudu

kalman nan "mu" ya na nufin budurwar tare da masoyin ta.

game da kai

"saboda kai"

Bari in yi murna

"bari in yi yabo"

dai dai ne waɗansu mata su yi sha'awar ka

dukkan ma su ƙaunar ka sun yi gaskiya