ha_tn/rut/04/13.md

868 B

Boaza ya dauki Rut

''Boaza ya aure Rut'' ko kuwa ''Boaza ya dauki Rut ta zama matarsa''

ya kwanta da ita

AT: ''Ya yi ma'amala da ita'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

wanda bai barki bă dangi na kusa ba

AT:'' wanda ya yi miki tanadi da dangi na kusa'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

ya sa sunansa ya zama sananne

wannan na nufin suna da halin jikan Naomi.

mai sanyaya ma ki rai

AT: ''wanda zai kawo miki farinciki kuma'' ko kuwa ''wanda zai saki ji kamar yarinya karama''

mai gamsar da tsufanki

''shi zai kula da ke indan kin tsufa''

wanda zai fi miki 'ya'ya maza bakwai

''bakwai'' shine lambar cikawa a kasar Ibraniyawa. 'ya'yan Naomi duka biyu sun mutu babu 'ya'ya, amma Rut ta haifa ma Naomi jika ta wurin Boaza. AT: ''fiye da kowani ɗa'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)