801 B
801 B
zuwa ga dattawa da mutane duka
wannan na nufin duka mutanen da suka kasance lokacin wannan gamuwa ne, ba duka mutanen da ke a garin ba.
duk abin da ya ke na Elimelek, da na Kiliyon da na Malon.
Wannan na nufin duk filli da dũkiyar marigayi miji da 'ya'yan Naomi.
domin a ta da sunan marigayin cikin gădonsa
AT: ''domin in ba ta ɗă wanda zai gaji dukiyar marigayin''
domin kada a yanke sunansa daga na 'yan'uwansa da kuma garinsu.
ana maganan mantawa da mutum anan kamar an yanke sunan mutum daga sunayen wanda suka yi rayuwa a dă. AT: '' domin kada zuriyar 'yan'uwansa da kuma mutanen garinsu duka su manta da shi'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
a garinsu
a kofar garin ake zauna a yi shawarwari masu muhimminci, kamar shawarwarin waye ke mallaka filli.