483 B
483 B
Haka ne al'adar
marubucin wannan littafi na bayanin al'adar musaya a zamanin Rut. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)
a lokacin dă
'''a lokacin dă.'' Wannan na nufin al'adun lokacin da wannan labari ta faru ya canza a lokacin da aka rubuta littafin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)
takalmansa
...
makwabcin sa
Wannan na nufin wanda yake wannan sharadi da shi. A wannan hali da ake ciki dangin Boaza ya ba da takalmansa ne.