ha_tn/rut/04/05.md

826 B

a ranan da zaka saya ... tilas ne kuma

Boaza na amfani da wannan maganar ne ya nuna wa dan dangin sa alhakin da yana kansa har idan ya sayi wannan filli.

daga hannun Naomi

kalmar ''hannu'' anan na nufin Naomi ne, wanda ke da fillin. AT: ''daga Naomi'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

tilas ne kuma ka dauki Rut

''tilas ne kuma ka aure Rut'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Rut ... gwauruwa

''Rut ... gwauruwar ɗan Elimelek''

domin ta cigaba da sunnan marigayi

''domin ta sami ɗan da zai gaji dukiyan da zai sa sunnan mijin ta marigayi ya cigaba.

ta'adda nawa gădo

zai kamata ya ba da daga cikin dukiyansa zuwa ga 'ya'yan da Rut zata haifa.

ka dauki dama na na fansa domin kanka.

Ka fanshe shi domin kan ka'' ko kuwa ''ka fanshe shi da kan ka a maimako na''