ha_tn/rut/04/03.md

304 B

Naomi ... ne ke siyar da fillin

...

da kasancewar

anyi haka ne domin sayar da fillin ta zama na biye da doka.

fanshe ta

wannan na ma'anar sayar wanann fillin don kada ta fita da ga hannun wannan iyalin.

ni nake a bayan ka

Boaza ne dangin mai bin bayan da ya kamata ya fanshe wannan filin.