kofa
''kofan gannuwa'' ko kuwa ''kofan Baitalami''. Wannan ne babban hanyar shigar garin baitalami. Akwai zauren da akan yi zama a tattauna alamura da ke shafi al'umma.
dangi na kusa
wannan shine dangi ma fi kusa da Elimelek wanda ke rayyaye.
dattawan gari
''shugabannin gari''