ha_tn/rut/02/21.md

423 B

hakika, ya ce ma ni

''har ya ce ma ni'' wannan na nuna maganan da ya bi bayan wannan kalmomin ne ma fi muhimminci a cikin magangannun Boaza zuwa Rut.

ki yi ta bin bayi na

Boaza na nufin bayin shi zasu tsare ta

ki fita

''ki yi aiki da''

abu ya cutar

wannan na iya ma'anar 1) masu aikin gonakin zasu iya lalata Rut ko kuwa 2) in ta je wani gonan, mai gonan na iya hanata tsince har zuwa karshen lokacin girbi.